💥 Manhajar Blockchain S2-EP6 ~ Mustapha Pk ~ Bitcoin Mining & Industry

💥 Manhajar Blockchain Season 2 ~ EP6

Episode 6 – Bitcoin Mining & Industry 🌠

Wannan Shiri munayinsa ne musamman domin Malaman Jami’o’i da Kwaleji wadanda basuda damar Bincike akai, da kuma Dalibai da Mutanen dake Garuruwa da Kasashen Ketare hadi da Mata dake zaune a Gidaje,
Ta hanyar Bibiyar wannan shiri za’a samu damar fahimtar tsarin Blockchain da kuma Taurarin Sulalla na Cryptocurrency, za’a samu ilimi daida gwargwado da gogewa.

Wannan shiri zai dinga zuwa ne dauka-dauka a kowane mako a Ranar Alhamis da misalin karfe 9:00pm na dare Insha Allah.

Update

Steve Rich's Exciting New Book: A Journey into the World of Forex Trading!

Interview

Sadaukarwa ga Matasan Blockchain da Crypto Industry 📲

Daukar Nauyi: NNAA